Aisha Yusuf Jolina Sabuwar Kyakkyawar Jarumar Kanneywood Ta Shigo Da Kafar Dama

Jama'a Suna Ta Tofa Albarkacin Bakinsu.
 Kan Wannan Sabuwar Jarumar Ta Masana'antar Ta Kanneywood Wato Aisha Yusuf Jolina. 


Wasu Mutanen Na Cewa Kaf Jaruman Kanneywood Babu Wacca Ta Kai Aisha Yusuf jolina Din Kyau Wasu Kuwa Suna Fadan Yanzu Kanneywood Basu Da Wasu Jarumai Masu Kyau Sai Wa Yanda Suka Bullo Daka Kasar Ta Niger. Wanda Yanzu Jaruman Nasu Masu Kyau Sun Kare Wanda Wasu Daga Ciki Sunyi Aure Wasu Kuma Sun Dakata Daga Sana'ar Ta Film.



















Aisha Yusuf Jolina Mai Farin Jina.

Jarumar Tayi Farin Jini A Gurin Al'umma Domin Kowa Na Yabonta Saboda Yadda Take Nuna Bajintar Ta Da Tarbiyya Ta Zatayi Hankali Da Natsuwa Sai Dai Kuma Allah Yasa Abunda Ake Kallonta Dashi Ya Kasance Gaske.

Muna Kuma Yi Mata Fatan Alkhairi Allah Yasa A Gama Lafiya Amin
Previous Post Next Post