Alhamdulillah Jarumar Kanneywood Halima Atete Zata Angonce Da Tsalelen Saurayinta



Jarumar Kanneywood Halimah Yusuf Atete Wacca Akafi Sani Da (Halima Atete) Zata Amarce Tare Da Angonta Mai Suna Muhammad Kalah Acikin Satinnan.

Za'a Daura Aurenta Ne A Masallacin Juma'ar Sharaton New Bustop Dake Unguwar Mai Duguri A Garin Abuja A Ranar Asabar Mai Zuwa.











Wanda Abokin Aikin Tane Kuma Daraktan Ta Ya Wallafa Katin Gayyatar A Shafinsa Na Social Media Tare Da Yi Mata Fatan Alkhairi.







Tun Abaya Dai Ansah Yada Labarin Jarumar Tayi Aure Sai Abun Yazama Karya.

Wanda Tun Abaya Ansha Yada Labarin Cewar Tayi Aure Da Wani Shahararren Dan Kasuwar Kofar Wambai Dake Kano Mai Suna Musa Best Seller Wanda Aka Rinka Yada Hotunan Nasu Na Dan Dalin Sada Zamunci Da Cewar Zata Angonce Wanda Daga Karshe Abun Zama Karya






Sai Dai Komai Yana Da Lokaci Wanda Sai Yanzu Allah Ya Kawo Nasu Lokacin Kuma Muna Yi Musu Fatan Alkhairi Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya Amin

Previous Post Next Post