Alhamdulillah Shirye Shiryen Bikin Jarumar Kanneywood Halima Atete

 Anfara Shagalin Bikin Jarumar Kamfanim Shirya Fina Finai Hausa Ta Kanneywood Halima Atete.






Tuni De Abu Yayi Nisa Kan Bikin Shahararriyar Yar Film Dinnan Halima Atete Wanda Za'ayi Ranar Asabar Mai Zuwa A Masallacin Juma'ar Sharaton New Bustop Dake Unguwar Abuja Jihar A Maiduguri

Tuna Dai Shagali Yayi Nisa Sosai Inda Taron Party Ya Samu Halartar Manya Manya Jaruman Kanneywood Mazan Su Da Mata Duk Sun Hallara A Gurin Party Da Aka Gudanar A Yau.









Sagalin Na Yau Yasamu Halarta Mutane Dayawa Kama Daga Kan Abokan Arziki Da Abokan Sana'ar Ta Da Kuma.

Kamar Irinsu ADAM A ZANGO ADO GWANJA HADIZA GABON MARYAM YAHAYA MC SHARUKAN UMAR M SHAREEF Da Sauran Manyan Baki.

Previous Post Next Post