Ansha Shagali Kalli Yadda Jaruman Kanneywood Suka Cika A Wajen Bikin Jarumar Kanneywood Din Halima Atete A Garin Maiduguri

Ansha Shali Kalli Yadda Jaruman Kanneywood Suka Cika A Wajen Shagalin Bikin Jarumar Kanneywood Din Halima Atete A Garin Maiduguri.


Mutane Suna Ta Yabawa Shigar Yan Matan Kanneywood Wajen Shagalin Bikin Jarumar Ta Kanneywood Wato Halima Atete.


Mutane Sunyaba Da Shigar Yan Matan Ne Domin Shigar Da Sukayi Bata Sabawa Addini Ba Sunyi Shiga ne Mekyau Irin Samakon Yadda Suke Yi A Baya Al'umma Sunyaba Da Shigar Ta Manya Manyan Jaruman Na Kanneywood.

Jaruma Halima Atete Kuma A Maryar. A Masana'antar Ta Kanneywood Ta Nuna Faarin Cikin Ta Ga Jama'ar Da Suka Nuna Mata Kara Kuma Tayi Godiya Sosai Zuwa Ga Wayanda Suka Halarci Bikin Dama Wayanda Basu Samu Damar Halarta Ba.



Bikin Nata Dai Yayi Armashi Sosai Inda Yada Da Manya Jarumi Irinsu HADIZA GABON MARYAM YAHAYA MC SHARUKAN ADAM A ZANGO ADO GWANJA. 

Da Sauran Manyan Jaruman Da Bamu Lissafo Su Ba

Previous Post Next Post