Antisa Keyar Matashin Na Da Yayi Cin Zarafi Ga Mai Dakin Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari...

 An Tisa Keyar Dalibin Da Yayi Cin Mutunci Ga First Lady Wato Matar Shugaban Kasa Zuwa Fadar Shugaban Kasar.







A Kwanakin Nan Ne Akasamu Labarin Kama Wani Dalibi Aminu Adamu Wanda Yake Karatu A Duste Garin Jigawa.

Wanda Yayi Wani Furuci A Shafinsa Na Twitter Yayi Wani Tweet Wanda Ake Zargin shi Da Cin Mutuncin First Lady Wato Matar Mai Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Wanda Yin Hakan Ba Da Dadewa Ba Aka Kame Shi Har Cikin Makatantar Tasu Dake Dutse Jihar Jigawa.










Yayi Furucin Ne Bisa Raha Wanda Yace ''SU MAMA ANCI KUDIN TALAKAWA ANYI BUL BUL''

Wanda Wanna Kalaman Nashi Cin Mutunci Ne Dalibin Yayi Shine Ya Jawo Kamun Da Akayi Masa Sai Dai Kuma Baya Kama Dalibin Iyayan Dalibin Da Kuma Abokanshi Sun Bayyanawa Yan Jarida Da Basu San Wanda Suka Kamashi Ba.











Sai Dai Iyayan Wannan Dalibin Sun Tuntubi Hukumomin Da Abun Ya Shafa Kan Kamun Da Akayiwa Dalibin Sai Dai Duk Sun Bayyana Cewa Basu Da Wani Sani Kan Kamun Da Akayiwa Dalibin.

Sannan An Tunbubi Kungiyoyin Makatantar Tasu Ta Dutse Suma Sun Shaidawa Iyayen Dalibin Da Basu San Komai Ba Game Da Batun Kamun Na Dansu.

Previous Post Next Post