Bana Iya Barci Idan Banga Hoton Baba Buhari Ba.

 Bana Iya Barci Idan Banga Hoton Baba Buhari Ba.






Wani Bawan Allah Dan Asalin Jahira Jos Bayyanawa Yan Jarida Cewa Shi Idan Daki Babu Hoton Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Wato Muhammadu Buhari Baya In Kwanciya A Dakin Kuma Tun Yana Dan Yaronshi Yake Da Wannan Akidar Soyayyar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.











Ya  Kuma Kara Da Cewa Saboda Albarkacin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Ilimin Boko Da Kuma Haddace Kananan Hukumomin Jahohin Nigeria 374.

 Yakara Da Godiya Ga Allah Da. yakuma Kara Da Cewa Sanadiyyar Me Girma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Har Karatun Turanci Ya Iya.











Matashin Mai Suna Usama Yarima Haifaffen Jahira Jos Shine Ya Shaidawa Manema Labarai A Wata Hira Da Yayi Da ''BBC HAUSA''             

Previous Post Next Post