Daga Karshe Dai Angon Jaruman Halima Atete Ya Bayyana A Gurin Dinner Da Akayi

 Daga Karshe Dai Angon Jaruman Halima Atete Ya Bayyana A Gurin Dinner Da Kuma Gurin Daurin Auren.






Fitacciyar Jarumar Masana'antar Kanneywood Wacca Akafi Sani Da Halima Atete Andaura Aurenta A Yau Lahadi 27/11/2022 A Garin Maiduguri Dake Nigeria Wanda Bikin Auren Nata Ya Samu Halartar Manyan Manyan Jaruman Na Kanneywood.

Sai Dai Tunda Akafara Shagalin Bikin Na Jarumar Ba'aga Angon Nata Ba Sai A Dinner Da Akayi Ta Karshe A Jiya Asabar 26/11/2022 Da Kuma Gurin Daurin Auren.


Fitacciyar Jarumar Dai Tayi Kanta Fada Inda Itama Tasamu  Ta Shiga Daga Ciki.











Muna Yi Mata Fatan Alkhairi Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya Ya Basu Zuri'a Tagari Suma Sauran Da Basuyi Ba Muna Fatan Allah Ya Kawo Musu Mazaje Nagari Amin.



Previous Post Next Post