Hukumar Yan Sandan Niger Sunyi Nasarar Cafke Mr442 Tare DA Daraktansa Wanda aka Fi Sani Da Ola Of Kano

A Yaune Rundunar Yan Sanda Kasar Niger tayi Nasarar Kama Shahararren MawakinA Yaune Rundunar Yan Sanda Kasar Niger tayi Nasarar Kama Shahararren Mawakin Batsar Nan Mr Tare Da Abokin Shi Wanda Aka Fi Sani Da Ola Ofa Kano A Kasar Ta Niger A Yammacin Yau Da Takardon Shaidar Zama Dan Kasa Na Bogi 



An kama Suna Da Laifin   Yin Passport Na Kasar Ta Niger Wanda Doka Ce Ga Duk Wanda ba Dan Kasa ba Yayi Passport Na Kasa


Tuni Dai an Aike Da Mr442 Tare Da Abokin Sa Ola Of Kano Kotu Domin Girbar Abinda Suka Shuka. Wanda Kuma Kotu Ta Yanke Musu Hukuncin Tarar Naira Miliyan Goma (1000000) Ko Kuma Shekara 20 A Gidan Yari Wanda Yanzu Haka De Su Mr442 Suna Gidan Yari A Kasar Ta Nige

Murja Ibrahim Kunya Ce Ta Bayyana Hakan A Wani Faifan Video Da Ta Futar A Shafinta Na Tiktok  Kawar Ta su Wacca Akafi Sani Da Murja Ibrahim Kunya Ta Fito Ta Bayyana Hakan Ne Domin Masoya Su Taya Su Da Addu'a Ta Kara Da Cewa Wannan Kaddara Ce Kuma Kowa Baiwuce Ta Fada Masa Ba.

Previous Post Next Post