Innalilahi Dan Wasan Kwallon Kafan Saudiyya Yasser Alshahrani Yayi Mummunan Rauni A Karawarsu Da Kasar Argentina

 Dan Wasan Kwallon Kafan Saudiyya Yasser Alshahrani Yayi Mummunan Rauni A Karawarsu Da Kasar Argentina.






Dan Was Mai Suna Yasser Gharsan Al-shahrani Mai Shakaru Talatin (30) Haifaffen Kasar Ta Saudiyya Ya Samu Babban Rauni A Fuska Wanda Har Ake Gani Fuskar Tashi Ta Samu Tsagewa A Karawarsu Da Kasar Argentina Wanda Golan Kasar Saudiyya Ne Mai Suna Mohammed Alowais Yayi Wa Dan Wasan  Rauni A Fuska A Garin Kama Kwallo Da Zeyi Ya Sameshi Da Guiwarsa Har Ya Samu Mugun Raunin.






Tuna Dai An Aika Da Dan Wasan Na Saudi Arabia. Kasar Tasu Domin Bashi Kulawa Cikin Gaggawa Wanda A Yanzu Haka An Sauka Shi A Wani Asaibiti Mai Suna THE NATIONAL GUARD HOSPITAL.  Wanda Za'a Yi Masa Aikin Ne A Fuskar Tashi (Tiater) A Burnin Riyadh King Abdulaziz.

Shugaban Masu Kula Da Lafiyar Yan Kwallon Na Kasar Ta Saudiya Sun Kai Dan Wasan Me Rauni A Fuska Babban A Asibitin Na Kasar Qatar A Garin Doha.







Sai Dai Manya Likitocin Nasu Sun Sanar Dasu Agaggauta Futar Dashi Domin Sama Masa Lafiya. A Cewar Babban Likitan Kashi Na Qasar Ta Qatar Ibrahim Al Qassim Ya Kuma Kara Da Cewa A Taya Dan Wasan Da Addu'a Domin Yana Cikin Halin Damuwa...

Previous Post Next Post