Jerin Jaruman Kanneywood Da Rasuwar Su Ta Girgiza Masana'antar

 Jerin Jaruman Kanneywood Da Suka Rasu A Shekarar 2022.






Alh Yahaya Umar Malumfashi Nacikin Shirin Nan Mai Dogon Zangon Wanda Akafi Sani Da Kwana Casa'in (Kafi Gwamna).

Allah Yayi Masa Cikawa A Ranar 27/09/2022 Wanda Yayi Fama Da Jinya Sosai. Sai Kamun Rasuwa Tashi Ya Roku Al'umma Dasu Taya Shi Da Addu'a.






Nura Mustapha Waye Wanda Allah Yayi Masa Rasuwa A Jihar Kano Anyi Jana'izar Sa Ne Da Safe A Ranar 03/07/2022

Nura Mustapha Waye Babban Darakta Ne A Masana'antar Ta Kanneywood Wanda Shima Ya Dade Ana Gwagwar Maya Dashi A Masana'antar Ta Kanneywood Wanda Shine Yake Darakta A Shirin Nan Dinnan Mai Dogon Wato Izzar So

Previous Post Next Post