Kuto Ta Aike Da Mr442 Tare Da Abokinsa Ola Of Kano Gidan Yari A Garin Niamey Jamhuriyar Nijer

 Ataya Mu Da Addu'a Kan Tsare Dana Da Akayi A Jamhuriyar Nijer Cewar Mahaifin Mista 442 Alh Abdulkarim.





A Makon Jiya Ne Aka Kama Shahararren Mawakin Batsar Nan Mista 442 A Tare Da Abokin Aikinsa Kuma Daraktansa Mai Suna Ola Of Kano Jamhuriyar Nijer Sakamakon Yin Katin Zama Dan Kasa Na Bogi.











 AWata Zantawa Da Yan Jarida Sukayi Da Mahaifin Mista 442 Ya Bayyanawa Al'umma Cewa Suntura Wakilci Zuwa Kasar Ta Nijer Domin Kula Da Shari'ar Tasu. 

Yakuma Yi Kira Ga Alu'umma Da Su Taya Su Da Addu'a Domin Komai Yazo Musu Cikin Sauki.






Sai Dai Tuni Alkali Ya Tisa Keyar Mista 442 Zuwa Gidan Gyaran Hali Dashi Da Abokin Tare Da Abokin Nasa Wato Ola Of Kano

Previous Post Next Post