Mutane Suna Mana Kallon Yan Wuta Mu Yan Film

 Mutane Suna Mana Kallon Yan Wuta Mu Yan Film.






Mutum Dai Baida Mukullin Wuta Baida Na Aljannah Balle Yace Zai Kai Ka Mutane Da Dama Suna Mana Kallon Yan Wuta A Cewar Shahararriyar Yar Wasan Kwaikwayo Wato Hauwa Waraka Ta Bayyanawa Gida Jaridar BBC Hausa Cewa Mutane Basa Yi Musu Adalci Sabo Da Suna Dangantasu Da Wuta Takara Da Cewa In Ankira Sunanta Ma Wasu Cewa Suke Wannan Makamashi Wutar. Shi'isa Duk Abunda Mutum Zai Fada Baya Damuna Sakamakon Bashike Da Wuta Ko Aljannah Ba.










Ta Kuma Bayyanawa Cewa Ita Duk Abunda Ake Fada Akanta Baya Damunta Sakamakon Ita Tasan Tsakanin Ta Ubangiji Tane Kome Takeyi Kuma Tace Ta Yadda Da Allah Ta Kuma Yadda Da Annabi Muhammad (S.A.W) Dan Haka Duk Me Dangata Ta Da Wuta Yakema Ya Dena.










Ta kuma Bayyanawa Gida Jaridar Cewa Kayi Aure Amma Tun Kafin Ta Shigo Masana'antar Ta Kanneywood Auren Nata Ya Mutu

Idan Na Tuna Mutuwa Sai Jiki Na Ya Mutu Duk Farin Cikin Da Nakeyi Idan Na Tuna Zan Mutu Sai Inji Komai Ya Futa Daga Raina

Previous Post Next Post