Naira Dari Uku Ake Biya Idan Mukayi Aikin Daukar Film

 Naira Dari Uku Ake Biya Idan Mukayi Aikin Daukar Film. 

A Wata Zantawa Da Akeyi Da Malam Musa Dadin Kowa Da Yayi Da Jaridar BBC Hausa A Shirin Daga Bakin Me Ita Ne Ya Bayyana Hakan. Malam Musa Dadin Kowa Wanda Akafi Sani Da Baban Badaru Ne Ya Shaidawa BBC Hausa Cewa Naira Dari Uku (300) Suke Samu Bayan Kammala Daukar Film.











Yakara Da Cewa Hakuri Ne Da Juriya Shine Maganin Komai Wanda Yanzu Abunda Ake Biyansa Yafi Haka Sai Dai Bai Bayyana Kudin Ba.

Ya Kuma Ja Hankali Mutane Abokan Sana'ar Tasu Da Su Tsarkake Zuciyon Su Guji Aikata Aikin Da Bai Dace Ba.

Sabo Da Sana'a Aka Fito Yi Ba Iskanci Ba.

Previous Post Next Post