Safarau Kwana Chasa'in: Yadda Videon Tsiraicina Ya Bayanna, a wata hira da tayi da gidan jaridar BBC Hausa cikin shirin Daga Bakin Mai Ita, Safarau ta bayyana yadda har tadauki videon batsa wanda yayi sanadiyyar ficewarta daga shirin kwana chasain mai dogon zango
Matashiyar wadda yanzu tazama mawakiya, ta kuma badawa BBC abinda yabata sha'awar fara waka bayan barinta harkar fina finan hausa, Safarau tace dama tanayi video irin wannna na tsaraici ta ajiye a wayarta, kawai matsala aka kasamu wani yafitar dashi bada sanin taba
Yadda Videon Tsaraicina Ya Bayyana
Kamar mutane dadama suke zargin Safarau da fitar da video batsa, sai dai ta bayyana cewa wannan video wani ne ya yadashi bada yardar taba, kuma bata dauki videon domin nuna batsa ko wata manufa mai kama da haka ba
"Ni nasan acikin kaso 100 kaso 70 na mata suna irin wannan abin su ajiye a wayarsu" Safarau Kwana Chasa'in tayi bayani dalla-dalla kamar yadda zaku gani a wannan videon dake kasa:
Safarau Kwana Chasa'in (Daga Bakin Mai Ita)
Safara’u ta bayyana mana yadda aka yi bidiyon tsiraicinta ya karaɗe duniya. pic.twitter.com/V6wUc35Ukd
— BBC News Hausa (@bbchausa) August 30, 2022
Tags:
Labaran Hausa