Safara'u Ta Nuna Farin Cikin Ta Kan Kama Su Mr442 Da Daraktansa Da Akayi a Niger

Safara'u Tayi Banza Da Kamun Da Akayiwa Abokanta Wato Mr442 Tare Da Daraktansa Ola Of Kano (OLOSHI) Kanbatun Kamasu Da Takardun Shaidar Zama Dan Kasa na Bogi A Kasar Niger.

Inda Kowa Yake Fitowa Yana Nuna Alhininsa Na Rashin Jin Dadin Abunda Ya Faru Sai Dai Ita Kuma Kawar Tasu Kuma Abokiyar Sana'ar Su Wato Safara'u (Safaa) Tayi Shiru Kan Batun Nasu Mr442 Bata Tofa Albarkacin Bakinta Ba Sai Dai Ma A Dai Dai Lokacin Da Labarin Kama Su Mr442 Ya Yada Gari Wanda Yanzu Haka An Aika Su Gidan Yari Dake Kasar Ta Niger. 

Sai Dai Alokacin Ita Kuma  Kawara Tasu Tayi Wasu Sababbin Posting A Shafinta Na TikTok Wanda A Cikin Wasu Videon Da Wallafa Ma Wani Tana Dariya Tana Nuna Farin Ciki Wani Kuma Tana Gwalo Ganin Haka Ne Yasa Ake Zargin Ta Da Nuna Farin Ciki Akan Batun.








A Daren Yau Ne Abokin Sana'ar Su Wanda Akafi Sani Da Madox Ya Wallafa Wani Video A Shafinsa Na TikTok Yana Nuna Damuwar San Kan Batun Kama Su Mr442 Din Da Akayi Yana Rokon Masoyansu Da Su Taya Su Da Addu'a Don Ganin Lamarin Nasu Yazo Da Sauki Wanda A Chikin Videon Yake Cewa Shifa Kawo I Yanzu Ma Baisan Abunda Ya Faru Dasu Ba Sai Dai Fatanshi Agaresu Allah Ya Kawo Karshen Lamarin

Previous Post Next Post