Da ɗumi-ɗumi: Kotu ta yankewa Malam Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya.

 Da ɗumi-ɗumi:

Kotu ta yankewa Malam Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya.







Kotu Ta Yankewa Malam Abduljabbar Hukuncin Kisa.

Tun Abaya Dai An Gurfanar Da Malam Abduljabbar A Gaban Kuto Sakamakon Kalaman Batanci Da Yayi Akan Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W). Wanda Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje OFR (Khadimul Islam) Ne Da Manya Manyan Malaman Addinin Musulunci Ne Sukayi Karar Malam Abduljabbar Din.


               Hoton Malam Abduljabbar 






Sai Dai Kuma Bayan hukuncin kisa Kotun ta kuma ƙwace litattafan Malam Abduljabbar Nasiru Kabara da masallatansa guda biyu.


Sai Dai Daga Karshe Lauyan Sheik Malam Abduljabbar Nasiru Kabara Lauyan Mai Suna Barrister Aminu Abubakar Ya Nemi Kotu Data Yiwa Malam Abduljabbar Din Sassauci.

Previous Post Next Post