"Jarumar Fati Washa Ta Bayyana Yadda Ta Tsinci Kanta A Cikin Shirin Labarina"

 "Jarumar Fati Washa Ta Bayyana Yadda Ta Tsinci Kanta A Cikin Shirin Labarina"






Jarumar Kanneywood Wacca Akafi Sani Da Fati Washa Wacca Ta Maye Gurbin Sumayya A Cikin Shirin Labarina.

Jarumar Dai Bayyana Cewa Tun Abaya Dai Itace Akaso Ta Fito A Cikin Shirin Na Labarina Amma Hakan Baiyu Ba Sai A Yanzu Allah Yayi Zata Tsunduma Cikin Shirin.







Wanda Abaya Anso Ta Fito Acikin Shirin Na Labarina Amma Wani Jarumi Daga Masana'antar Ta Kanneywood Wanda Akafi Sani Da Nzeefi Asnanic  Bai Goyin Bayan Hakan Ba.











Sai Yanzu Allah Yayi Zanshiga Cikin Shirin Na Labarina Wanda Ina Zauna Malam Aminu Saira Ya Kirani Kan Shirin Labarina Labarina Sakamakon Rashin Dai Daitonsu Da Nafisa Abdullahi.

Previous Post Next Post