Mamar Yan Nigeria Ta Janye Karar Datakai Aminu Muhammad Dan Makatantar Nan

 Mamar Yan Nigeria Ta Janye Karar Datakai Aminu Muhammad Dan Makatantar Nan.






Tun Abaya Mai Dakin Shugaban Kasa Aisha Buhari Ta Shigar Da Karar Wani Dalibin Makatantar University A Jihar Jigawa Kan Bata Mata Suna Da Yayi.


Sai Dai Kuma Kamun Ta Kai Dalibin Kotu Da Tsareshi Ne A Gidanta Inda Yakai Kwana 13 A Tsare  Ana Yi Masa Horo. 

Sakamakon Bata Mata Suna Daya Yayi.






A Tawani Bangaren Kuma Al'umma Sukayi Caa A Kan Batun Sakamakon Rike Aminu Da Mai Dakin Shugaban Kasar Tayi Na Tsawon Kwanaki 13 Ba A Kan Doka Ba Wanda Mutane Suke Ta Tofa Albarkacin Bikinsu.

Wasu Na Cewa Bai Kamata Kotu Ta Kyale Ta Ba Sakamakon Ajiye Aminu Da Tayi Batare Da Yadda Doka Ta Tanada Ba Duk Da Abunda Aminu Yayi Ba Dai Dai Bane






Sai Dai A Daren Yau Juma'a Mai Dakin Shugaban Kasar Ta Sanarwa Da Lauyan Da Yake Kare Amin Cewa Ta  Janye Karar Datakai Aminu.

Previous Post Next Post