Sabuwar Tabarar Rahama Sadau A Jirgin Sama Yajawo Cece Kuce

 Sabuwar Tabarar Rahama Sadau A Jirgin Sama Yajawo Cece Kuce 







Jarumar Kanneywood Rahama Sadau Tajawo Kanta Abun Magana Inda Tayi Ta Tikar Rawar Da Bata Dace Ba A Cikin Jirgin Sama Cikin Wasu Manyan Yan Film Na Kudan Ci Nigeria Wayanda Ba Muharraman Ta Ba.
















Tun Baya Dai Jarumar Rahama Sadau Ta Saba Da Daukowa Kanta Magana Wanda A Kwanakin Baya Har Korar Ta Anyi A Masana'antar Ta Kanneywood Sakamakon Wani Video Waka Da Sukayi Da Wani
Mawakin Hip-hop Mai Suna Classic Arewa Mafia.











Daga Baya Dai An Duba Yuwar Dawo Da Jarumar Masana'antar Ta A Kuma Yi Hakan Sai Da Ba Da Dadewa Ba Wani Hotunan Ta Suka Fita A Dan Dalin Sada Zamunta Wanda Suma Hotunan Sun Bar Baya Da Kura Sosai Sunjawo Cece Kuce Ba Karami Ba Sakamakon Sakamakon Batanci Da Akayiwa Fiyyayen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W) A Kasan Hotunan Data Walla Fa A Shfin Nata Instagram
Previous Post Next Post