Innalillahi Kalli videon Maryam Yahaya da A’isha najamu izzar so daya fita yanzu


Kalli video Maryam Yahaya da A’isha najamu izzar so daya fita yanzu

Wa’yannan jaruman dai a yanzu sun zamu tsintsiya madaurinki daya yayinda duk wani motsi tare za’a ga suna yi koda ma zuwa kasar Dubai tare ake ganinsu dama wani bidiyo na tiktok da jarumai mata suke yi duka dai tare ake ganin shine ake ganin kamar yanzu sun zama mutu ka raba,

Maryam Yahaya da bata dade da warkewa wacce ake ganin kamar lokacin rashin lafiyarta akwai kawayenta wa’yanda suka yaye mata baya suka daina kusantarta sakamakon wannan cuta da tayi shi yasa yanzu ake ganin kamar ta canja kawaye

Tun bayan samun saukinta shikkenan suka zama kawayen amana Wanda mu’amalar su take bawa Kowa sha’awa ta yadda kome tare za’a ga sunayi duk wani motsi sun zama daya wannan amintaka ta zama babba.

Ga Videon Ku Kalla👇



Previous Post Next Post