Yam mata Masu Turawa Samari Hotunansu Tsirara Acikin Gida Babu Kowa

A Wata Bidiyo Dazata Zo Muku Nan Gaba A Karshen Wannan Rubutu, An Tattauna Akan Yadda ‘Yam Mata Suke Turawa Samari Surar Jikinsu Bangaren Tsiraichi.

Kamar Yadda Kuka Sani Wannan Abun Yana Iya Zama Ruwan Dare A Wasu Al’ummar Musamman Bangaren Kudanchi Ko Kuma Turawa, To Sai Dai Abun Ya Fara Shigowa Cikin Gida Sanadiyyar Waya Salula Ta Zamani..


Yadda Abun Yake Kara Ta’azzara Wajen Gurbata Tarbiyya Da Sauran Al’amuran Yau Da Kullum, Baya Da Hakaa an tattauna Akan irin illolin Da Ake Fuskanta Idan Haka Ta Auku: misali Idan Mace Ta Turawa Namiji Hotonta Tsirara Kuma Ta Tsinkayi Hoton Awani Waje Wanda Ba Nasa Ba.


Daga Karshe Ana iya Shiga Tashin Hankali Da Kuma Rashin Zaman Lafiya, Wannan Abun Yafi Faruwa A Yankunan Kudanchin Kasar Nan Ko Kuma Sauran Kasashe Da Suke Da Banbanci Da Al’adar Yaran Hausawa.

Bayyana Hoton Tsiraichi Na Mace Ko Namiji Yana Da Matukar Hatsari, sannan Kuma Yana Tasiri Wajen Kawo Rashin Kwanciyar Hankali Ga Wanda Aka Watsa Hoton Nasa, Domin Kuwa Anyi Hakanne Batare Da Amincewarsa ba.


Akwai Mata Da Yawa Da Suka Shiga Halin Kunci Na Rayuwa Sanadiyyar Wallafa Hotunan Tsiraichinsu A Kafar Sadarwa, Yadda A Kwanakin Baya An Tattauana Da Wata Budurwa Wanda Aka Watsa Hotunan Tsiraichinta A Shafin Telegram.


Budurwar Ta Bayyana Rashin Jin Dadin Faruwar Lamarin Duba Da Yana Taba Mata Zuciya Sannan Kuma Yana Kawowa Rugurgujewar Asali Da Rashin Daraja.

Ga Cikakkiyar Tattaunawa Sai Ku Kalla.


Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na tsokaci Akan Wannan Rohoto, Kada ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.


Previous Post Next Post