Banajin dadin yadda yara ƙanana suke turomin da sakon soyayya cewar jarumar kannywood

Banajin dadin yadda yara ƙanana suke turomin da sakon soyayya cewar jarumar kannywood.

Wannan abindai ya zama ruwan dare kowa ya zama marar daraja mun manta muna rayuwa acikin garin Musulunci amma kuma zaka ga wasu mutanen zuciyoyinsu kamar na dabbobi bahaushe yace ana barin halak dan kunya dan haka baya halatta furta wasu maganganun

 

Wannan jarumar ta kannywood kowa yasan irin shekarun data dauka a wannan Masana’anta kawai dai Allah ya bata jiki me kyau sannan kuma bata tsufa shi yasa wanda basu saniba suke mata kallon yarinya bayan kuma tana da manya yaya

Ta bayyana irin rashin jin dadin da takeyi aduk lokacin da wani yaro mai karancin shekaru ya turo mata da sakon soyayya inda tace wannan shine abinda yafi bata mata rai taji yaro yace yana sonta

Previous Post Next Post