Ganin Yadda Wannan Yiwa Matan Aure Allura Ya Zubar Da Mutuncin Likitoci A Idon Duniya

Daga bajinta wani likita ya janyowa likitocin duniya zagi, wani likita wanda da dukkan alamu babba ne shi, yayi wasu bidiyoyi kan yadda yake yiwa mata allura a ofishinsa wanda hakan ya janyowa dukkanin likitan duniya zagi bama shi kadai ba.


Wannan likita yayi wannan bidiyo ne wanda dukkan alamu suka nuna matan da ake yiwa allurar da mazajensu basu da masaniyar ana yi masu bidiyo, babban kuskuren da wannan likita yayi har ya janyo cece kuce.

shine yin wannan bidiyo ba tare da sanin matan ba da mazajen sannan kuma da a cikin bidiyon yake dauka harda wajen da yake cirewa matan kaya.


Inda ba’aso a gani jikin macce saidai mijinta wannan likita ya nunawa duniya kyauta, ba tare da amincewar mijin ko matar ba wanda hakan ya sabawa addinai da yawa da kuma al’adu.

Previous Post Next Post