Matashi Dan Shekaru 17 Yayi Wuff da Wata Bazawa Yar Shekaru 35 a Jahar Yobe

Wani Matashi Mai Shekaru 17. Ibrahim Garba Ya Angonce Da Wata Bazawara, Amina Sahel 'Yar Dhekara 35. A Uunguwar Dogon Zare Dake Garin Potiskum A Jihar Yobe

Matashin yace yadda bazawarar take matukar kula dashi tare da ririta shine vasa yaji ya kamu da son ta

har ya aure ta.

Mun gode da Ziyartar wannan Shaff namu wanda yake kawo maku da dumi Duminsu



Previous Post Next Post