Karfin Sha’awa Yasa Zan Kara Aure Kwanannan Cewar G-fresh – Hausa Notifier


Bayan Tirka-tirka Da Take Faruwa Tsakanin Shahararrun Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Wato Mawaki G-fresh Da Sayyada Sadeeya Haruna ME Maganin Mata Kan Batun Aurensu, Katsam Se Ga Wata Bidiyo Na Yawo A Kafar Sada Zumunta Kan Batun Rabuwar Aurensu, Inda Aka Jiyo G-fresh Yana Cewar Kwanannan Ze Sake Aure Saboda Karin Sha’awa.



Previous Post Next Post