Labarina Season 7 Kadan Daga Cikin Sabon Zango Na Bakwai. –


Kadan Daga Cikin Shirin Labarina Season 7

Bayan Shafe Tsawon Kwanaki Al’umma Suna Jiran Dawowar Shirinnan Me Dogon Zango Na Malam Aminu Saira To Allah Ya Yadda An Dawo A Juma’ar Da Ta Gabatane Mashiryin Shirin Malam Amin Saira Ya Dora Kadan Daga Cikin Sabon Zangon Da Za’a Shiga Inda Ya Bayyana Lokacin Da Za’a Saki Cikakken Faifan Bidiyon Kamar Yadda Yake A Sama Da Kasan Rubutunnan. Mungode Da Ziyartarmu.

Previous Post Next Post