Bidiyon Zanga-Zangar da Ta Barke a Kano Kan Zargin ’Yan Sanda Sun Kashe Farar Hula Read more: https://hausa.legit.ng/news/1566137-zanga-zanga-ta-barke-a-kano-kan-zargin-yan-sanda-sun-kashe-farar-hula/?fbclid=IwAR2mvCUEq8SSBkNRZDhoSvmcy954Z403Rouxa5Mkf_owsturJbKInwgCSVo_aem_ARoZeG12Ceg9bhB1QLYcdYXKtBA6ENTqsIa8AFnQFtgOwipiT_vRy0dvdXVOazw2BR8

Al'ummar unguwar Kurna da ke birnin Kano sun fito zanga-zangar luma a safiyar ranar Laraba kan zargin 'yan sanda sun kashe wani matashi a unguwar A daren ranar Talata rahotanni suka bayyana cewa wata hatsaniya ta tashi a unguwar Kurna, inda 'yan sanda suka kai dauki, sai dai abin ya zo da tangarda Yayin da 'yan sanda ke kokarin kwantar da tarzomar, rahotanni sun nuna wani jami'i ya yi harbi da bindiga, inda ya samu fararen hula uku, Salisu ya mutu




Bayan bayyanar 'yan daban, masu shaguna suka rufe tare da neman tsira da rayuwarsu ganin yadda suke dauke da makamai, yayin da al'umma suka dau matakan kare kansu

Previous Post Next Post