Cikakkiyar Bidiyon Jana’izar Aminu S Bono Darakta A Masana’antar Kannywood –


Anyi Jana’izar Marigayi Aminu S. Bono Kamar Yadda Addinin Musulinci Ya Tanadar Ga Cikakkiyar Bidiyon Jana’izar Darakta A Masana’antar Kannywood, Wanda Ya Rasu A Yammancin Ranar Litinin 20/11/2023 Sakamakon Yanke Jiki Da Yayi Ya Fadi Bayan Dawowarsa Daga Wajen Aiki. Allah Yajikansa Da Dukkanin Muslimai. Ku Danna Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Kusha Kallo, Mungode Da Ziyartarmu.



Previous Post Next Post