Auren wuri maganin Zinar wuri labarin yadda ɗan shekara 15 ya auri ƴar shekara 12

Masu iya magana na cewa “Auren wuri maganin zinar wuri” a nan wasu hotuna da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta na cigaba da jawo muhawara inda ake cewa wani matashi ɗan kimanin shekaru 15 ya auri ƴar shekaru 12.












Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Yayin da wasu kuma ke cewa murnan kammala makaranta ce suke yi. APA dai bata tabbatar da sahihancin wannan labari ba.

Previous Post Next Post