Innalillahi 😭 Allah Yakarbi Rayuwar Alh. Nafi’u Sanadiyyar Kis*n Gillar Da Akayi Masa A Jahar Kano –



Game da rasuwar Alh. Nafi’u, bincike ya nuna cewa ya gamu da ajalin sa ne a jihar Kano karamar hukumar Tarauni cikin unguwa uku.

Kuma Abokin sa da matar abokin nasa, su suka shirya komai da kan su, kuma matar ta amsa yi masa kisan gilla..!

Matar ta amsa da bakin ta ita ta caccakka masa wuka a wuya da kahon zuciya da kuma gefen cikin sa har ya mutu..! 😭

Hoton yana Da Daga Hankali Babu Kyan Gani…

Daga Sunusi Dahiru Gorondo.



Previous Post Next Post