Abubuwan Dake Sa Mata Hana Mazajen Su Saduwa Dasu Yayin Bukata Da Ya Kamata Kusani, kuma ku kiyaye




Abubuwan Da Ke Sa Mace Ta Hana Mijinta Saduwa Da Ita A Lokacin Da Yake Cikin bukata.


Kashi 90% na maza suna fuskantar irin wannan matsala tsakaninsu da matansu a lokacin da suke buƙatar saduwa da su idan basu buƙata sai su kwanta suyi wa mazajen nasu ƙaryar cewa basu da lafiya saboda waɗannan dalilan

Wata maccen da zarar namiji ya ɓata mata rai a ranar idan yazo yin jima'i da ita sai ta kwanta tace kanta ke ciwo ko kuma tace bata da lafiya dole ya haƙura ya ƙyaleta

Wasu Matan Kuma A Zahirin Zasu Nuna Ma Babu Wani Laifi Da Kai Musu Kawai Basa Sha'awa Alhalin a Boye Akwai Dalilin Da yasa Tayi Hakan, Saboda haka idan matar na ma haka akwai yan dabaru da ake domin shawo kan wannan matsalar.

Domin Sanin Yadda Zaka Shawo Kan Wannan Matsalar Idan Kana Cikin Irin Wadanda Hakan Ke Faruwa Dasu Sai Ku Duba Shafin Mu Bangaren Ma'aurata Zaku Samu Cikkaken Bayani.
Previous Post Next Post