Me nene Amfanin Yin Jima’i Akai-Akai Ga Lafiyar Dan Adam…..



Me nene Amfanin Yin Jima’i Akai-Akai Ga Lafiyar Dan Adam….

A lokacin saduwa, ƙwaƙwalwa kan fitar da wani sinadarin da ke samuwa a lokacin farin ciki ko jin daɗi ko biyan buƙata.

Ana bayyana sinadarin Oxytocin, da “sinadarin jiki na karin danƙon soyayya”

Shi ne sinadarin jiki da muke fitarwa idan muna tare da mutane da muka aminta da su, ko muke so.

Yana ɗaya daga cikin amfanin da sinadarin jiki na Hormones da ke samuwa a tsakanin iyali a lokacin jima’i.

Previous Post Next Post